

(hmmm-mm) Inason kih,
Inason kih
Inason kih Fiddausi eh
Inason kih har abada
Fiddausi,
kin kaini karshe
Fiddausi eh
Ke ce hasken rayuwa ta
Babu kowa sai ke a rai
(sai ke kadai)
Kin sace zuciya ta,
ya masoyiya
Inason kih Fiddausi eh
Inason kih har abada
Fiddausi,
kin kaini karshe
Fiddausi eh
Fiddausi,
ki saurare ni
Kalamanki suna warkar da ni
(ohh-ahhh) Zuiciya
tana murna da ke
Inason kih Fiddausi eh
Inason kih har abada
Fiddausi,
kin kaini karshe
Fiddausi eh
Inason
kih, Fiddausi
(Fiddausi) Ah-ha,
Fiddausi eh